General

Hukumomin gwamnati 5 da suka fi tasiri a tsarin zaɓen Najeriya

Share
Hukumomin gwamnati 5 da suka fi tasiri a tsarin zaɓen Najeriya
Tsarin zaɓe shi ne ginshiƙin dimokuraɗiyya a kowace ƙasa mai bin tsarin mulkin, da ake yi wa taken na jama'a, kuma don jama'a. A Najeriya, gudanar da ingantaccen zaɓe ba aiki ne da ya rataya a wuyan hukuma guda ɗaya ba, domin akwai hukumomi da dama da ke haɗa ƙarfi da ƙarfe don tabbatar da cewa an gudanar da sahihin zaɓe cikin lumana da adalci. Waɗannan hukumomi suna taka muhimmiyar rawa tun daga shirye-shiryen zaɓe, da tsaro, da sa ido kan bin doka, har zuwa warware rikice-rikicen da ka iya tasowa bayan zaɓen. Ga hukumomi biyar da suka fi tasiri a tsarin zaɓen Najeriya: